Wasan su da Japan ranar Talata, Carlos Sanchez, na Columbia ya amshi jan kati baya minti uku da fara wasa Mai tsaron bayan tawagar yan wasan kasar Columbia shine dan wasan farko da ya fara samun jan ...